Labari

DUK AFRICA KANO ITA TAKE DA GADOJI MASU TSAHO-SAIFULLAHI

TAMBAYA WACE KASA CE TAKE DA GADA WACCE TAKE DA TSAHO A FADIN KASHAHESN AFRICA TA KUDU??

DAGA SAIFULLAHI KOKI


Gadar sabon Gari mai tsahon kilometer 2

Gwaman Abdullahi Umar Ganduje yayi
rawar gani duba da yanayin waduwar farashin man fetur amma duk da hakan Gwamana Ganduje yake suburbudo manyan ayyuka na raya kasa da bunkasa tattalin arziki a wannan kasa.

Yin gadoji manya manya da titinu a fadin jihar kano sannan ga katafariyar Gada wacce duk kasashen africa babu kasar da take da gadamai tsahonta. A nigeria jihar kano ita take da wannan gada mai tsaho.

Ita wannan gada mai ban shaawa anyita ne a karkashin gwamnatin Muhammad Buhari wace take a Sabon Gari wanda tsahonta yakaii kimanin killometer 2.

Kuma ita wannan gada tasamu kammalawa ne a karkashin gwamna Ganduje inda ya kaso 95 cikin daya akan kudi naira billion 10.

Hotunan Gadonjin kano a karkashin Gwamna Ganduje Khadimul Islam ofr

Gadar kofar ruwa kenan wacce Gwamna Ganduje yayita kumma alhamdulillah ankammalata

Gadar panshekara kenan itama da aka kammalata

Sabuwar gada kenan ga garuma wace take da hawa biyu: kadar kasa da kuma gadar sama tare ita wannan kafin nan da wata biyu zaa kammlaa ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button