Cuta da Maganin ta

DAMSU SHA’AWATU

DAMSU SHA’AWATU
Wannan wata cutace da basir yake kawota musamman ga ma’aurata, alamarta shine; xaukewar sha’awa da ni’imar mace qaiqayin gaba da sa faxuwar gaba, zubewar nono gaba xaya. shiko namiji raunin jijiyoyin azzakari rashin qarfi da rashin gamsar da iyali, in yayi ma ba zai iya komawaba.
SANYIN MATA (2):
Alamarsa shine; fitar farin ruwa ta gaba, rashin sha’awa, ciwon mara, qurajen farji da qaiqayi.
YANKAN GASHI (3):
Alamar xauke jin daxi yayin saduwa jin zafi yayin saduwa, tsikewar gaba inya daxe yakan iya zama faso.
BAKIN SANYI (4):
Alamarsa shine; jin qaiqayi a jiki, jin motsin ciki, kamar kina da ciki, ciwon mara in yayi nisa yana iya hana haihuwa.
ZAFIN MAHAIFA (5):
Idan yai yawa yana ruvar da maniyyin daya shiga cikin mahaifa wanda sanadiyar haka ciki ba zai samu ba.
SANYIN MAHAIFA (6):
Idan sanyi yaiwa mahaifa yawa to in maniyyi ya shiga sai sanyin yai masa yawa dalilin haka sai maniyyi yaqi bura saboda sanyin yayi masa yawa sai ya zarce kwana (40) bai canza daga maniyi ba don haka sai ciki yaqi samuwa.
ALAMUN RASHIN HAIHUWA NA VANGAREN SANYI SUNE:
Fitar farin ruwa ta gaba.
Qaiqayin jiki da na farji.
Yawon wani abu kamar tana.
Ciwon qirji, baya, zafin jiki da sauransu.
MAGANI:
A nemo saiwar zogale guda (7).
Tafarnuwa guda tara (9) a haxa da garin hano a tafasa ta dinga shan kofi xaya sau uku a rana. sannan ta dinga yawan shan kwallon tafarnuwa da ma’ul-miyahi sau uku a kullum zata samu ciki a cikin wata uku insha Allah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button