Kannywood

Da wasu mutane keda makullin aljanna da bawani ɗan film da zai shiga aljanna

Da wasu mutane ke da makullin aljanna da basu bawa ba yan film ba saboda kallon da suke mana.

Acikin wata fira da akayi da jarumar kannywood hauwa waraka tayi wani kalami wanda yaja hankalin mutane.

Inda tace da wasu keda makullin aljanna a hannun su to tabbas zasu hana ƴan wasan hausa.

Ga videon da tayi nan a sama zaku iya danna alamar play video dake saman domin kallon videon.

Www.Hausafinest.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button