Labarai

Da Ɗumi-ɗumi: Sani Ɗangote ya kwanta dama

Allah Ya yi wa ƙanin hamshaƙim ɗan kasuwar nan Aliko Ɗangote, wato Sani Ɗangote rasuwa. Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa Marigayi Dani Ɗangote ya rasu ne a wata asibitin Amurka a ranar Lahadi. Shi dai marigayin dan uwane ga Aliko Dangote

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button