SANARWA

CIN ABINCI KYAUTA HAR NA KWANA (7) GA MASU TSATSA A ZUKATANSU SABODA SAMUN NASARAR GWAMNA

CIN ABINCI KYAUTA HAR NA KWANA (7) GA MASU TSATSA A ZUKATANSU SABODA SAMUN NASARAR GWAMNA.
AMADADIN MASOYA MAI GIRMA GWAMNA DA KUMA MASU SON CIGABAN JAHAR KANO MUNA KARA JADDADA GODIYAR MU GA ALLAH SUBHANAHU WATA’ALA BISA SAMUN NASARAR MAI GIRMA GWAMNA DR. ABDULLAHI UMAR GANDUJE OFR ( KHADIMUL ISLAM ) A KOTU AKAN YAN KUNGIYA MASU JAN KAI 👺👨🏽‍🎨🎅🏻🤶🏾 DON HAKA MUKA FITO DA TSARIN CIN ABINCIN DARE GA YAN KUNGIYAR MASU TSATSA A ZUKATANSU WANNAN TSARI MUN SHIRYA SHINE KYAUTA HAR NA TSAWAN KWANAKI BAKWAI (7).
TUWA DA NAMA 
SHAYI KO LEMO 
GURIN CIN ABINCIN 
GOVERNOR’S JOINT GYADI GYADI NEW COURT ROAD.
FREE4YANTSATSA.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button