Labaran Duniya
BUHARI YA NADA SABON SHUGABAN YANSANDA NA KASA
Shugaba Buhari Ya nada Abubakar Adamu Mohammed A Matsayin Shugaban ‘Yan Sanda na Kasa
Sabon shugaban rundunar ‘yan sandan, wanda dan asalin jihar Nasarawa ne, ya kasance mataimaki ga Sifeton rundunar ‘yan sanda. Kuma abokan aikin sa na kiransa da Adamu Lafiya, domin alakanta shi da mahaifar sa, wato babban birnin jihar Nasarawa.