Labari

BUHARI YA KADDAMAR DA SABON PASSPORT WANDA ZAI TSAHON SHEKARA 10

Shugaba kasa  Muhammadu Buhari  jiyane ya kaddamar da sabon passport na kasa da kasa wanda yake da kariya tare da tsahon shekara goma kafin ya daina aiki.

Buhari ya gabatar da shi wannan sabon passport ne a zamansa na sati sati domin sahlae ayyuka a fadar gwamanti tarrayya dake abuja.

Zaman daii anyi shi jiya talata a maimakon laraba saboda shugaban kasa zaii ziyarci jihar Edo da cigaba da zagayen yakin neman zabe a shekara ta 2019. Shugaban kasa buhari ya sabonta nashi passport ne mai dauke da tsahon shekara 10 bisa sahalawar shugaban immigaration service, Mohammad Babandede.

Daga bisani Babandede yayi bayani akan shi wannan sabon passport yana dauke da kariya sosaii wanda zaii bawa hukumar tasu neman bayanaii cikin sauki

Ya kara dacewa sabon passport maibdauke da shafi 32 kudinshi zaii kama N25,000 da kuma doller 130 na kasar wace (47,000)

Sannan mai dauke ta shafi 64 mai adadin tsahon shekara 5 kudinnshi zaii kama 35,000 da kuma wanda zaii daga kasar wace kudin shi zaii kama doller 150 (54,000) wanda yake da tsahon shekara goma kuma zaii kama N70,000 anan najeria da kuma wanda a kasar wace doller 230.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button