Labaran wasanni

Barcelona Za Ta Sayi Koulibaly Daga Napoli

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta nuna sha’awarta ta siyan dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Napoli dake kasar Italiya dan kasar Senegal wato Kalidou Koulibaly wanda ya kasance babban dan wasa acikin tawagar kasar Sipaniya.

Dan wasan mai shekaru 27 a duniya ya kasance daya daga cikin manyan ‘yan baya a gasar Siriya A tun bayan komawarsa kungiyar inda ya zura kwallaye takwas cikin wasanni 170 daya bugawa kungiyar ta Napoli.

Kokarin dan wasan yasa manya manyan kungiyoyin da suke nahiyar turai suka fara neman dan wasa sai dai kungiyar Napoli ta bayyana cewa dan wasan nata bana siyarwa bane kuma tayi masa kudi fam miliyan 88 ga duk kungiyar da take son siya.

Sai dai kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta bayyana cewa a shirye take data biya ko nawa Napoli takeso idan har zata siyar mata da dan wasan sakamakon kungiyar tana fama da matsalar ‘yan wasan baya bayan d acikin wasanni takwas data buga abaya a wasa daya ne kawai ba’a saka mata kwallo a raga ba.

Koda a ce Napoli zata siyar da dan wasan amma bazata siyar dashi ba a watan Janairu mai kamawa sai dai an bayyana cewa Barcelona zata iya hakura har karshen wannan kakar indai zata samu damar siyan dan wasan. A watan daya gabata ne dai dan wasan ya saka sabon kwantaragi a kungiyar wanda zai kaishi har shekara ta 2023 kamar yadda suka kulla yarjejeniyar.

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta nuna sha’awarta ta siyan dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Napoli dake kasar Italiya dan kasar Senegal wato Kalidou Koulibaly wanda ya kasance babban dan wasa acikin tawagar kasar Sipaniya. Dan wasan mai shekaru 27 a duniya ya kasance daya daga cikin manyan ‘yan baya a gasar Siriya A tun bayan komawarsa kungiyar inda ya zura kwallaye takwas cikin wasanni 170 daya bugawa kungiyar ta Napoli. Kokarin dan wasan yasa manya manyan kungiyoyin da suke nahiyar turai suka fara neman dan wasa sai dai kungiyar Napoli ta bayyana cewa dan wasan nata bana siyarwa bane kuma tayi masa kudi fam miliyan 88 ga duk kungiyar da take son siya. Sai dai kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta bayyana cewa a shirye take data biya ko nawa Napoli takeso idan har zata siyar mata da dan wasan sakamakon kungiyar tana fama da matsalar ‘yan wasan baya bayan d acikin wasanni takwas data buga abaya a wasa daya ne kawai ba’a saka mata kwallo a raga ba. Koda a ce Napoli zata siyar da dan wasan amma bazata siyar dashi ba a watan Janairu mai kamawa sai dai an bayyana cewa Barcelona zata iya hakura har karshen wannan kakar indai zata samu damar siyan dan wasan. A watan daya gabata ne dai dan wasan ya saka sabon kwantaragi a kungiyar wanda zai kaishi har shekara ta 2023 kamar yadda suka kulla yarjejeniyar.

Read More at: https://leadershipayau.com/2018/10/21/barcelona-za-ta-sayi-koulibaly-daga-napoli/

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button