FG GRAND

Babban Bankin Nigeria CBN Yabude Sabon Shafin Rancen kudi Daga Naira Miliyan 50 Zuwa Naira Milya 150 ga Wanda suka kammala NYSC.

Babban Bankin Nigeria CBN Yabude Sabon Shafin Rancen kudi Daga Naira Miliyan 50 Zuwa Naira Milya 150 ga Wanda suka kammala NYSC.

Ton bayan cutar Covid-19 Babban bankin Najeriya CBN yabude tallafiffika da dama don taika kanan sana’io da kamfanonin dake fadin kasar don farfado da tattalin arziki Nigeria.

Wanna sabon tallafi munansa Tertiary Institutions Entrepreneurship Scheme (TIES),
Za’a bada tallafi ga mayan Makaranatu a fadin Nigeria bakiɗaya, CBN zaida tallafinnan tun daga kan Naira miliyan 150 mataki na farko, Naira miliyan 120 gana biyu, Naira miliyan 100 gana uku, Naira miliyan 80 gana hudu, Naira miliyan 50 gana biyar.

 

Za’a bada tallafi mataki mataki yadanganta da Makin makarantar kedashi.

Wada Ya Cancanta Da Yakarbi Wannan Bashin
Wanda yake kwali na NYSC kona gama babbar makaranta
Wanda yake da BVN, NIN, TIN dakoma email address,
Wanda yake shaida kamfani CAC
Kutabatar kunada account na makaranta
TEIS CBN loan

Zaka iya naima bashin inka danna

www.cbn.gov.ng

Allah yabada Sa’a

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button