Wakar siyasaWakokin Hausa

[Audio+Video] Ado Gwanja -Ga Hudu Ka Fara

Sabuwar wakar Ado Gwanja wace yayiwa gwamnan kano wato injiniya dakta Abdullahi Ganduje Kadimul Islam.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ga hudu ka fara
– To sai ka kara
– To kowa yafadi yakara fadi sai ganduje
– Innzo zanfara nasaba sai na kira sunan Allah
– Wanda shine yake dafamini idan na taso zan bulla
– Sarkin da idan nafadeshi zana fadi aji ba illah
– Wanda duk bai bishi ba sai yasan yaiwa kai illah

Audio Player

Audio Player

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button