Labaran siyasa

ATIKU ABUBAKAR BA MAI CIN HANCI BANE-INJI FATI MUHAMMAD

Fittacewar yar wasan hausa wato Fati muhammad

RA’AYIN Fati Muhammad

“A lokacin da Atiku yake APC ba maciyin rashawa bane.
A lokacin da Buhari ya yi amfani da jirgin Atiku domin yin yakin neman zaben 2015, ba a kira shi maciyin rashawa ba.
Lokacin da Atiku ya bada gudummawar kudi a nasarar da APC ta yi zaben 2015, nan ma ba a kira shi maciyin rashawa ba.
Amma Atiku na barin APC sai ya zama maciyin rashawa”.

Wannan ya biyo bayan da ake ta rade yadi cewa atiku babban mai cin rashawa ne sbd ya fidda kudi yayin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button