Labarai
ASIRIN WANDA SUKA HADA HOTUNA GANDUJE YA KARBAR KUDI YANA KARA TONUWA (pics)
#Gandujesaikai8 insha Allah
Ko kunsan cewa a ranar 1/12/2017 ranar da ake nufi an dauki wannan Video Gwamnan kano yana Abuja
Domin shirye shiryen zuwan shugaban kasa Buhari kano Wanda akayi a ranar 2/12/2017/.
Allah ya karemu daga sharrin masu sharri.