Kannywood

Anyiwa Jarumar Kannywood Rahma Sadau Tayin Shiga Wani Ɗin Indiya Bayan Kammala Kuda Hafiz

Anyiwa jaruma rahama sadau tayin fitowa a wani film na Indiya.

Bayan kammala sabon film ɗin kuda hafiz na biyu tare da jaruma rahama sadau an sake yi mata tayin fitowa a wani film mai zuwa.

Masoyan jarumar da kuma abokan sana,ar ta na kannywood sun taya ta murna.

Tare da mata fatan alkhairi ga jarumar tare da yi mata fatan nasara.

Zaku iya kallon wannan videon dake sama ta hanyar danna alamar play video dake sama.

Mun gode da zuwa wannan shafin namu mai albarka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button