Labaran DuniyaLabaran siyasa
Trending

An sake sako mutum biyu cikin mutanen da akayi garkuwa dasu daga abuja zuwa kaduna

An sake sako ƙarin mutum uku cikin mutanen da ƴan Bindiga sukayi garkuwa dasu daga abuja zuwa kaduna.

Yanzu yanzun nan muke samun rahotanni akan mutanen da akayi garkuwa dasu daga abuja zuwa kaduna an sake sako mutum uku cikin su.

Zaku iya kallon videon kai tsaye ta hanyar danna wannan alamar play video dake sama.

Sannan kada ku manta zaku iya samun wannan dama wasu akowane lokaci.

Kudai kuci Gaba Da Bibiyar Mu Akoda Yaushe Domin Samun Nishadi a Rayuwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button