Labaran wasanni

An gudanar da Jana’izar Shugaban Leicester City

Rahotanni daga birnin Bangkok na Thailand na cewa yau Asabar ake binne gawan hamshakin attajirin nan kuma mai Klob din kwallon kafa na Leicester City Vichai Srivadhanaprabha wanda ya yi hadarin jirgin sama dan tsakanin nan .


Dan shekaru 60 yayi hadarin ne a cikin jirgin saman sa makon jiya jim kadan da tashin jirgin saman daga kusa da filin wasan kwallon kafa na Klob din na sa.
Da shagon saida kayayyaki daya ya fara harkan kasuwancinsa, kafin ya shahara ya zama kasaitaccen miloniya
Marigayi Vichai yayi amfani da ribar da yake samu a kamfanoninsa har ya mallaki Klob din Leicester City kuma ya taimakawa Klob din har ta sami nasarar cin kofin Turai a shekara ta 2016

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button