Labaran siyasa

AMBAR JAKI ANA DUKAN TAIKO-INJI KWANKWASON SALANTA

Ni ina ganin maganganun da Buhari yayi a france  su suka sa kwankwaso ya fusata  yamai da martani, maganar da yayi ta cewa kwankwaso ya kwashe kudin yan Kano don yin takar shugaban kasa ai kwankwaso ya mayar masa da martani da cewar Buhari yai masa kazafi yafadi magana ta rashin tabbas wacce kwankwaso yacewa buhari  ya kamata bincikeshi idan yana zarginsa ba wai yadinga maganganu marar sa tushe ba bare makama.  Kuma idan kaduba zaka ga ba gwamnatin da ake cin hanci kamar ta mai girma shugaba Buhari ba, amma shi akan kansa mun yarda dashi to amma wadanda suke tare dashi sune matsalarsa. kaduba sect. Tarayya da aka cire, Lawal Daura, wani Gwamna, Adam Oshomole , Osinbajo Akan kudin NEMA. kuma duba Maina,sannan kaduba shekarau ana tuhumarsa amma yadawo Apc an kyaleshi to ina gaskiyar  take . 
Source: Daneji Media

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button