Labari da dumi-dumi

Aisha Buhari ta fasa kwai game da batun auren Shugaban kasa

Aisha Buhari ta fasa kwai game da batun auren Shugaban kasa

Mai dakin Shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari ta zargi Sadiya Umar Farouk Ministar harkolin jinkai da ‘yan gudun hijira da yunkurin auren Shugaban kasa da gaske.

Aisha Buhari da take zantawa da sashin Hausa na BBC jim kadan bayan ta dawo daga Landan a tsakar daren jiya, tace, ministar tana zaton da gaske ne Shugaban kasa zai aure ta, domin bata karyata zancen ba sai da taga ba a yi daurin auren ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button