Cheat

Airtel Cheat: Airtel 4.6GB Akan Naira N200 da kuma 23GB akan Naira N1000 Kacal

Assalamu Alaikum Maabota ziyartar wannan shafi namu Mai suna hausafinest.com.ng a yau mun kawo muku wani sabon tsari na airtel wanda zaka siyi data a farashi mai rahusa.

Da Farko Dai kaje message ka tura

GET zuwa ga 141

Bayan minti daya zasu turoma sako kamar haka

Idan kaga wannan sako to layinka zaiyi idan Bayan sun turo maka wannan sako to sai kaika siyo kati na airtel

Airtel 4.6GB akan N200

  • Kasiyo katin airtel na N200 
  • Saika danna *143*PIN of the Recharge Card#
  • Idan ka saka zasu baka data 4.6GB


Airtel 23GB akan N1000

  • Saika kara siyo katin airtel dan N200 guda biyar.
  • Saika sakasu daban daban da wannan lambobim:
  • Dial *143*PIN of the Recharge Card# gaba dayansu.
  • Idan ka hadasu zasu baka 23Gb na data. 
YADDA ZAKA DUBA DATAR DIN
idan kanaso ka duba datar saika danna
*223#
Mun gode da halartar wannan shafi 

Karku manta da yin share

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button