Kannywood
Dalilin Da Yasa Aka Sauya Salma A Shirin Kwana Cas’In

Dalilin Da Yasa Aka Sauya Salma A Shirin Kwana Cas’In
Dalilin Da Yasa Aka Sauya Salma A Shirin Kwana Cas’In
Kamar Yanda Masu Kallo Sunkagani a Shirinnan Na Tashar Arewa24 Mai Dogon Zango Waton
Shirin Kwana Cas’in Sunga Haqiqanin cewar an Sauya Jaruma Salma Da Wata Baquwar Fuska Inda Wasu Masu Kallon Sunkaga Kaman
Yin Hakan Bai Daceba Duba Cewa Wasun Ma Akan Jarumar Suke Kallana shrin
To dai Allah Yasa Tashar BBC Hausa Tayi Wani Fira Da Darektan Shirin Waton Salis T Balarabe Inda Yagqyamana Dalilin Cire Jarumar A bidiyo dayake a kasa.