FG GRAND
Anfara biyan masu cin gajiyar Shirin N-power Batch C Stream 1

Gwamnatin tarayya ta fara biyan masu cin gajiyar Shirin N-power Batch C Stream 1
Gwamnatin tarayya ta fara biyan masu cin gajiyar Shirin N-power Batch C Stream 1
Gwamnatin tarayya ta fara biyan masu cin gajiyar Shirin N-power Batch C Stream 1 albashin su na watan Oktoba ba tare da bata lokaci ba.
Wanda suka sanya bankin first bank su aka fara sakar wa albashin su, biyan zai cigaba da gudana daga yanzu har zuwa karshen satin nan.
Wasu daga cikin hotunan Wadanda aka biya Yanzu-Yanzu