VideosWakokin Hausa
Music+Video: Umar M Sharif – Fatima Zahra

Sabuwar wakar Mawakin Nan Mai salon zamani Wato Umar M Sharif Mai taken Fatima Zahra.
Wannan Waka ce wadda yayi ta ne ya yabi Fatima zahra kuma wakar anyi ta ne a Dubai
Ayi sauraro lafiya
Fatima Zahra (video)
Domin kallon wakar daga YouTube