LabaraiLabaran Duniya
Ganduje Ya nada unguwar Gini Mai a matsayin Mai taimaka masa na musamman akan harkokin cikin Gida

Ganduje Ya nada unguwar Gini Mai a matsayin Mai taimaka masa na musamman akan harkokin cikin Gida
Gwaman Jihar Kano ya amince da nada Adamu Mukhtar Musa (Unguwar Gini) daga Mai taimaka masa na musamman akan harkokin Matasa zuwa Mai taimaka masa na musamman akan harkokin fadar Gwamanati.
Sabon nadin zai fara nan take, Daman tun farko yasamu daman aiwatar da wasu ayyukan bayan ya karbi takardar shaidar zama mataimaki na musamman daga ofishin sakataren gwamnatin Jihar kano, a ranar Laraba