Uncategorized
[Music] Shehi Tajul`Izzi Ft Hamisu Breaker -Zahra Ummah
Sabuwar wakar Shehin Mai dubun Isah Tare Da Hamisu Breaker mai suna ” Zahra Ummah ” to kuna ina masoya kuzo ku nishadantu da wannan waka ta yabon yar annabi muhammad (s.a.w) tare da shehi da breaker dorayi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Assalamu a laiki ala sayyida
– Da kinjini ko ban sake komai ba
– Azuciya nake yinki ummah
– Indai dake idona ba zaiyi kuka ba
– Azuciya nake jinki ummah