Labari
KANO TAZAMA LONDON
Gadar murtala Muhammad way (Gadar sabon Gari)
Gadace wacce babu irin ta a fadin kasashen africa ta kudu wacce mai girma gwaman jihar kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ofr Khadimul Islam ya gada a gwamnatin baya wanda tayi kaso 25 cikin dari.
Da zuwa wannan Gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje ofr ya wanda ya kammalata yayi kaso 75 cikin dari.
Nan bada dadewa ba insha Allah zaai bude ta