Wakar siyasaWakokin Hausa
Music: Nura M Inuwa -Baba Atiku Abubakar 2019
Sabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Baba Atiku 2019 ” wakar siyasa ce wadda yayi wa Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa najeriya a 2019 domin nuna goyon bayansa a zaben 2019.
GA BAITI 1 DAGA CIKIN WAKAR:-
– Lemata dinke bana mubarwa su baba atiku rikon kasa
ayi sauraro lafiya