Wakokin Hausa
Music: Ado Isah Gwanja -Salula Harkar Waya
Sabuwar Wakar mawakin mata Ado Isah Gwanja mai taken Salula wadda yayiwa wadanda mai girma gwamnan kano Khadimul Islam DR. Abdullahi Umar Ganduje yabawa tallafin kayan gyaran waya domin taimakawa matasa da aikin yi.
GA KADAN DAGA CIKIN WAKAR:-
Ku fada musu salula harkar waya
Ku kara tuna musu
muna fada fa zasuyi musu
Koda su baa fada musu
Yan waya Allah ke muku