Wakokin Hausa
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 84 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.
ACIKIN WANNAN SATIN:
Tirka tirka ta balle a gidan Malam Musa Tsohon Soja bayan da aka nemi wayar Baraka sama da kasa aka rasa.