Wakokin Hausa
MUSIC: Lilin Baba – TSAYA (Stop) Ft. Umar M. Shareef
Assalamu Alaikum a yau mun kawo muku Sabuwar wakar Mawakin mai tasowa wato Lilin Baba wadda sukai su da Fasihin mawakin salon Zamani Umar M Sharif mai suna “TSAYA”
Ayi sauraro lafiya