Wakokin Hausa
Music: Khalifa S. Yaro – So Sanadi
Sabuwar wakar mawakin salon zamani wato Khalifa S. Yaro mai Suna So Sanadi wannan wakar baa cewa komai
GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR
-So sanadi na Kauna
– A ciki na tsinci kaina
Ya mamayen jikina
Ayi sauraro lafiya