Shirin Dadin kowa
Video: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 80 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin sai ku biyomu
ACIKIN WANNAN SATIN:
Da sanyin safiya Kyauta Dillaliya ta dauki Madu ta nufi gidan Madam Gloria ranta a bace, bayan da ta zargi Madam Gloria da laifin kin bata kudaden da su Gimbiya suke aikowa na daukar nauyinsa.
Sai dai abinda ta tarar a gidan Gloria ya firgitata, domin ta fara tababar in har Gimbiya da Saadatu suna raye a doron duniya.