Wakokin Hausa
[Music] Faruk M Inuwa Ft Hamisu Breaker -Maganar So
Sabuwar wakar Faruk m inuwa tare da Hamisu breaker mai suna ” Maganar So ” wanna itace waka kusan ta hudu wanda mawakan jininsu ya hadu da juna sukeyi tare a wakokin da sukai na baya akwai, Diyar Kanawa, Ukuba, Sannan da wasu masu zuwa.