Labarai
Fayose ya isa kutun jihar lagos a yau da safe nan
Hukumar Hana cin rashawa da cin hanci ta kasa ta gurfanar da tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Mr Ayodele Fayose, a Babbar kutun jihar lkoyi dake .
Hukumar dai ta kai tsohon Gwamnan ne a farar mota tare da manyan jami’anta.
Ana daii zargin tsohon Gwamnan ne da sama ta fadi ta zunzurutun kudi har naira billion 2.2
Kalli hotunan: