Wakokin Hausa
[Music] Abdul D One -Sagegeduwa Mix
Sabuwar wakar Abdul d one mai suna ” Sagegeduwa ” Wakar tayi dadi sosai sai dai kun saurara kunji abinda wakar tazo dashi na musamman.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Babu damuwa kece zaki gyaran rayuwa
– Kin dade a zuciya har kallo babu tambaya
– Nayi sallama tunda kinga rai yaso
– Sonki yazama can a zuci yai naso
– Farin ciki nake dana ganki kin doso
– Garekine shirina karkice na kwafso