Wakokin Hausa
Music: Isah Ayagi -SO Kaddarar Zuciya
Sabuwar wakar isah ayagi mai suna ” So Kaddarar Zuciya ” to kunji abinda isah ayagi yace so kaddarar zuciya shin wannan maganar haka take masoya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Taso mai sona
– Yarda nabaki
– So kaddarar zuciyata zoki rike hannuna zana raki
– So kaddarar zuciya ta dashe nai gamo
– Naki saki tunda shine idan duniya
– Abinda zuciya kaso matake biya
– Kama alama tsakani