Wakar siyasa
Music: Rarara -Tsula Ya Shiga Tsilla Tsilla Full Audio
Sabuwar wakar Dauda kshuta rarara mai suna ” Tsula Ya Shiga Tsilla Tsilla ”
Mawaki rarara yace shima sashi akai yayi kunga ai baya da laifi.
Wakar dai tazo do da sabon sallon tsokana kala kala da mawakin ya karo wulakanci a cikin wakarsa.
Kawai dai abinda zamuce sai kun saurara zakuji abinda mawakin yazo muku dashi.