Shirin Dadin kowa
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 74 Arewa24
Domin Kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce to ku kasance tare damu.
Alawiyya ta yi wani yunkuri abin yabawa. Wani malamin boko, malam Danbala ya fara tabka tabara.