Wakokin Hausa
Wakar: Alhassan M. Yarima – RAKIYAR AMARYA
RAKIYAR AMARYA daga bakin mawaki yariman Mawaka (Alhassan M. Yarima) ya kara sakin sabuwar waka mai cike da nishadantarwa da wa’azantarwa karku bari a baku labari don wakar tana bazawa