Wakokin Hausa
Wakar: Alhassan M. Yarima – Khadijatu Gimbiyar Mata
Fittaccen Mawakin Salon Zamani Wato Alhassan M. Yarima Ya kara sakin sabuwar waka mai suna “Khadijatu Gimbiyar mata” wannan waka yayi tane akan Khadijatu Gimbiyar Mata Wannan wakar tayi sosai saima kun saurara.
Ayi Sauraro Lafiya