Wakokin Hausa
Music: Salisu A Lugga – Fushin Masoya Hutu
Sabuwar waka daga bakin fitaccen mawakin salon zamani wato Salisu A. Lugga ya kara sambado mana sabuwar waka mai take FUSHIN MASOYA HUTU wannan wakar baa cewa komai saboda tsabar dadinta abin dai sai wanda yaji kuyi sauraro lafiya.