Wakokin Hausa
Music: Hamisu Breaker – Kasata
Sabuwar wakar hamisu breaker kasata
Asaalamu alaikum warahamatullah yan uwana maza da mata ma’abota ziyayar wannan shafi a yau nazo muku da wakar matashin mawakin zamani wato hamisu Breaker Dorayi wanda yazo muku da sabuwar wakarsa mai suna “Kasata” wanda yayi kalamai akan wannan kasa tamu wanda yana da kyau ku saurareta ,kar ka/ki bari a baku labari.
Karku manta da yin share