Wakokin Hausa
Music: Hamisu Breaker – SHIMFIDAR FUSKA
Sabuwar wakar hamisu breaker- Shimfidar fuska
MUSIC: Hamisu Breaker Shimfidar Fuska Hamisu Breaker : Daya Ne Daga Matashin Mawakin Hausa Masu Tasowa Wanda Yanzu Haka Tauraruwar Sa Ke Haskawa Wakar Shimfidar Fuska Waka Ce Dake Cike Da Kalaman Soyayya Masu Matukar Sanyaya Zuciya Da Sanya Nishadi Ga Zukatan Masu Sauraro Gatanan Ku Saukar Ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya