Labaran siyasa

Fantami Da Kwankwaso Bisa Ga Ma’auni na Mizanin Addinin Islama inji M Inuwa M

Idan mukayi duba domin Gane darajar mahaddata Bisa Ga Doron Islama  Cewa Khairukum manta’allamal qur’an wa’allamahu lallai anan tofa Sheikh Fantami yana gaban Kwankwaso dominshi Makarancin Alkur’ani ne kuma yana karantarwa haryanzu…

Idan kuma muna maganane Kan Alkhairan Mutanen Izuwa Khairun Nasi Man Yanfa’un nasi”, tofa maganar Gaskiya duk Cikin Malaman da Suke Cikin kungiyar Izala to wallahi babu wanda yakai  kusa ga darajar Sen Rabi’u  Kwankwaso a Wajen Allah…

Idan kuma muka koma kan man yuridullahu bihi khairan yu faqqihuhu fid deeni to Lallai Anan dinma Su malam Dr Fantami ne kan gaba da Dr Kwankwaso….

Haka Zalika  idan Mukayi batun a kan Agar “jiblatul qulubi ala hubbi man ahsana ilaiha To Sai Muce  Kwankwaso ya fiye mana dukkanin  malaman izalar Nageriya….

To kuma Idan muka Shigo shigo batun siyasa da jagorancin al’umma tare da Kishin  talaka A aikace ba zancen banza ba to wallahi Sai muce  Kwankwaso yafi Kungiyar Izalar Duniya Anfani da Daraja Ga ‘Yan Nageriya….

Haka Batun Yake Ai Kowa da Irin Tasa Darajar A Wajen Allah don haka Kudaina Hada Mana Addini da Siyasa Kuna Raina mana Hankali Alkur’ani Aiba Bakonmu Bane….

Kwankwaso Nada Daraja 3 Fantami Nada daraja 2….

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button