Labaran siyasa

Duk Malamin da ya yarda da tsarin Kwankwasiyya Na Rashin tarbiya Da Cin Mutuncin Masu Mutunci Shine Malami a wajen Su…..Sani Haruna Gilashi

Wannan ‘Irin Kin Gaskiya da Kin Allah Da Meyayi kama

Wannan Hoton Mal.Aminu Ibrahim Daurawa Ne tare da tsohon Dan takarar Gwamna Abba PA yayin da Suke tatyauna Batutuwa Na Siyasar PDP Kwankwasiyya,

Kenan Kuna Nufi Cewa Duk Kuskuren da Madugun Kwankwasiyya Zaiyi  Babu dama Ayi masa wa’azi,

Kenan duk Malamin Da yayi  Maganar da taci Karo da ta Kwankwaso koda tayi dai-dai da fadin Allah da Manzo Shikenan yazama Dan Siyasa Kuma Makinyin Kwankwaso ne,

Kenan San Zuciya yasa kun Bijirewa fadin Allah Madaukakin Sarki Inda yake Cewa(“Ku tunatar Ma’ana Kuyi wa’azi ‘ita tunatarwa Ga Mumini Kawai take Amfani””)

kenan Babu Mumini Acikin Kugiyar Kwankwasiyya Kuma Ba’ayi muku wa’azi Duk Malamin Da yake so ya kubuta Daga Cin Mutuncin Ku Sai dai ya Zuba ‘idanu Akan Duk katobarar Ku,

Allah ka Rabamu da San Zuciya,
Hakika duk Wanda kagani ya Bata ta hanya daya daga Cikin Biyu ya Bata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button