Labarai

SHAABAN SHARADA ZAI DAUKI NAUYI DALIBAI 300 ZUWA KASHASHEN DUBAI , INDIA DA SUDAN DOMIN DIGIRI

Dan majalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar birni da kewaye zai dauki nauyin yara 300 zuwa kasar India Dubai da Sudan domin yinnkaratun digiri na farko

Akwai Sharadi Cikin Tura Daliban Karamar Hukumar Birni Da Kewaye Na Jihar Kano Da  Hon Shaaban Ibrahim Sharada Zaiyi Kasar Sudan Domin Yin Karatun Digiri:

Cikn Wadanda Za’a Tantance a Yayin Tura Daliban Dasuka Gama Makarantar Sakandire, Anaso Kowa Ya Tabbatar Ya Cika Sharadi Kafin Yaje Screening Saboda Kaucewa Rashin Nasarar Tantancewa.

1-Shaida Ta Rashin Cutar Kanjamau.

2-Shaida Ta Rashin Hypothesis B

3-Shaida Kammala Sakandire Kasa da Shekara Uku  (3).

4-Samun Credit 9 Ciki Harda Turanci da Lissafi

5-Shaidar Dan Asalin Karamar Hukumar KMC.

Rashin Cika Sharadi Na Iya Haifar Faduwa Daga Tantancewa.

Allah Yayi Mana Jagora Cikin Ayyukan Raya Kasa Tareda Cigaban Al Umma.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button