Kiwon Lafiya

CIWON SIKLA YA HANANI CIMMA BURINA NA AURE
Idan ka kalli Aisha, wata matashiya mai shekara 28 da haihuwa, ba ta da wani bambanci da sauran matasa mata da ke harkokinsu na yau da kullum.
Ma’aikaciyar gwamnati ce a daya daga cikin biranen arewacin Najeriya; ga ta son-kowa-kin-wanda-ya-rasa kuma kamar sauran mata da suka kai shekarunta, tana da burin yin aure ta hayayyafa.
Ma’ana, a wajenta—kamar yadda lamarin yake a wajen matasa maza da mata a tsakanin al’ummomi da dama a sassa daban-daban na nahiyar Afirka—aure muhimmin lamari ne

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button