Kannywood
Trending

Ƙungiyar akafa Ta Matan Kannywood Zata Fara Kama Matan Kannywood Masu Kwana A Hotel Kokuma Unguwar Sabon Gari Dake Kano

Ƙungiyar akafa ta matan kannywood wacce rashida mai sa,a ta kafa ta fara taka rawar gani tun daga fara bayyana manufofin ta.

Ƙungiyar zata fara kama matan kannywood masu kwana a ɗakin hotel kokuma unguwar sabon gari.

Sannan kuma ƙungiyar ta samu haɗin kan jami’an tsaro ɗari bisa ɗari domin bada gudunmawa.

Zaku iya kallon videon kai tsaye ta hanyar danna alamar play video dake sama.

Kuci Gaba Da Bibiyar Mu Domin kawo muku ingan tattun labarai daga kowane sashe na duniya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button